Labaran Duniya ::: Matar da aka saka aka ba ta diyyar da ta fi arzikin Dangote - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labaran Duniya ::: Matar da aka saka aka ba ta diyyar da ta fi arzikin Dangote

<
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
MacKenzie Bezos za ta ci gaba da rike kashi hudu cikin dari na hannayen jarin kamfanin Amazon wanda darajarsa ta kai dala biliyan 35.6, yayin da ta raba aurenta da shugaban kamfanin, Jeff Bezos.
Hakan ya sanya ta zama mace ta uku da ta fi kudi a cikin mata a duniya, sannan kuma ta 24 a duniya idan aka hada da maza.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.