Sunday, 17 February 2019

Wakokin siyasa ::: Rarara Ft Babancinedu -Da Tuni Yanzu Baba Yaci Zabe

Music :::  Sabuwar Wakar Rarara Tare da Babancinde mai suna ” Da Yanzu Angama Da yanzu Baba Yaci Zabe ” wannan wakar anyita ne akan dage zaben da akayi na ranar asabar.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Allah shikaimu sati daya ba fushi muke ba
– Da yanzu angama
– Da tuni baba yaci zabe
– Tsoho uban zuma
– Tuni baba yaci zabe
– Buhari a sama
– Tunkwal uwar daka


        DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon