Friday, 22 February 2019

Wakokin Hausa ::: Isah Ayagi sabon labari

Music ::: Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai suna ” Sabon Labari ” wannan wakar ta sabon labari gareku masoya domin nishadantar daku a koda yaushe kawai ayi saurare lafiya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zance ya kare dan bana ga tarko yakama aku
– Sabon labari ne ruwan bana zai cinye gwani
– Ba zana fada ba ajiyo mutuwar sarki baki na
– Ba zan saida ba koda za akashe mukashe agaba ne
– Ni mai waka ne harshena shine alkalami na
– Inzan kai suke rauni yafi takobi tsini


    DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon