Labaran siyasa ::: Sakamakon zabe daga jihohin Niger, Kwara da Nasarawa - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labaran siyasa ::: Sakamakon zabe daga jihohin Niger, Kwara da Nasarawa

<
A yanzu za mu kawo maku sakamakon zaben shugaban kasa da na yan majalisar dokokin kasar daga jihohin Kwara, Nige da Nasara.
Ku kasance tare damu yayinda muke ci gaba da tattaro maku sakamakon zabukan da suka gudana a fadin kasar a yau.
SAKAMAKON ZABE DAGA JIHAR KWARA:
Mazabar 009; Kere Aje. Karamar hukumar Offa, Jihar Kwara.
Zaben shugaban kasa
APC - 116
PDP - 23
A yankin mazabar OO2 ward 4 Ikole shugaban kasa Buhari na gaba da Atiku
Zaben shugaban kasa:
APC 81
PDP 24
Zaben Sanata:
APC 83
PDP 27
Zaben yan majalisar wakilai:
APC 87
PDP 27
PU 011, Iludun Oro, Irepodun LGA, Kwara south
Shugaban kasa:
APC 55
PDP 24
PCp 1
Invalid 1
Majalisar dattawa
APC 48
PDP 32
PPN 1
Majalisar wakilai:
APC 54
PDP 21
ADC 4
Accord 1
PT 1
PPN 1
PU 003, Oro, Irepodun LGA, Kwara South
Shugaban kasa:
APC 191
PDP 86
ADC 2
PCP 2
NCP 1
ACD 1
ACPN 1
APDA 1
Majalisar dattawa:
APC 197
PDP 78
ADC 6
LP 1
ADP 1
PDC 1
Majalisar wakilai:
APC 196
PDP 81
PDC 1
ADC 12
PU 009; Kere Aje Ward, Offa LGA, Kwara South
Shugaban kasa:
APC 116
PDP 23
Majalisar dattawa
APC 122
PDP 22
Majalisar wakilai:
APC 112
PDP 22
PU 01, Okerimi Oro, Irepodun LGA, Kwara South
Shugaban kasa:
APC 98
PDP 72
Majalisar dattawa:
APC 90
PDP 78
Majalisar wakilai
APC 87
PDP 85
PU 002; Essa B Ward, Offa LGA, Kwara South
Shugaban kasa
APC 341
PDP 76
Majalisar dattawa
ANP 3
APC 340
PDP 72
Majalisar wakilai
APC 330
PDP 83
PU 003; Shawo South/East Ward, Offa LG, Kwara State
Shugaban kasa:
AA 0
APA 02
APC 261
ANP 03
PCP 01
PDP 46
NCP 0
UPN
Majalisar dattawa:
APC 269
ANP 2
PDP 45
Majalisar wakilai:
AA 1
APC 252
ANP 4
PDP 56
NCP 1
UPN 1
PU-8, Asa LG, Kwara State
Shugaban kasa:
APC - 59
PDP- 36
Majalisar dattawa:
PDP- 34
APC- 67
PDC- 2
Majalisar wakilai:
APC: 63
PDP: 37
PU004 Balogun Alanamu ward 5 of Ilorin West LG in Kwara Central.
Shugaban kasa:
APC: 50
PDP: 044
ADC:001
Majalisar dattawa:
APC: 043
PDP: 049
Majalisar wakilai
APC:046
PDP: 048
ADC: 001
PU 08, Ijomu Oro, Irepodun LGA, Kwara South
Shugaban kasa:
APC- 98
PDP- 40
Majalisar dattawa:
APC- 98
PDP- 43
Majalisar wakilai:
APC- 100
PDP- 40
PU 002(Comm pry school) , ward 12, Bode Saadu, Moro LG, Kwara North.
Shugaban kasa
APC - 406
PDP - 58
AAC - 1
APDA - 1
ANP - 1
DPP - 1
MMN - 1
UDP - 1
Void - 13
Majalisar dattawa:
APC - 413
PDP - 57
ADC - 1
ANP - 1
APN - 2
LP - 1
Void - 7
Majalisar wakilai:
APC - 420
PDP - 60
ADP - 1
Lai Mohammed ya kawowa APC mazabarsa. APC ta lashe dukkanin kujeru uku a mazabar ministan labaran, PU 06, Oro, Irepodun LGA, jihar Kwara.
Shugaban kasa:
APC 182
PDP 44.
Majalisar dattawa:
APC 192
PDP 49.
Majalisar wakilai:
APC 184
PDP 45.
PU 002(Comm pry school) , ward 12, Bode Saadu, Moro LG, Kwara North
Shugaban kasa
APC - 406
PDP - 58
AAC - 1
APDA - 1
ANP - 1
DPP - 1
MMN - 1
UDP - 1
Void - 13
Majalisar dattawa
APC - 413
PDP - 57
ADC - 1
ANP - 1
APN - 2
LP - 1
Void - 7
Majalisar wakilai
APC - 420
PDP - 60
ADP - 1
SAKAMAKON ZABE DAGA JIHAR NIGER
PU 007, Magaji Ward, Agaie LGA, Niger South, Niger State.
Shugaban kasa
PDP 38
APC179
GDPN 3
APD 1
ANRD 1
ANN 1
PPN 2
NPC 1
Invalid 28
Majalisar dattawa:
APC 92
PDP127
PPN 2
ADP 2
NRM 2
ADC 1
PRP 1
NNP 1
Invalid 27
Majalisar wakilai
APC 141
PDP 81
LPN 1
PPN 12
PRP 1
NNPP 1
PDM 4
AGA 1
DA 1
NRM 1
LP 1
Invalid 10
Tungan Malefe ward. PU007, Kontagora LGA, Niger north senatorial district. E
Shugaban kasa:
APC=208 votes
PDP=55votes
NRM=2votes
PPN=1vote
INVALID VOTES=62votes
Majalisar dattawa:
APC=172votes.
PDP=106votes
PPN=6votes
NRM=15votes
ADP=1vote
ACD=1vote
INVALID VOTES=26votes
Majalisar wakilai
APC=201votes
PDP=87votes
APGA=2votes
PPN=4votes
NRM=22votes
INVALID VOTES=10votes
Shugaban kasa:
ACD 1
ADP 3
APA 1
APC 231
DPP 1
PDP 107
PPA 1
Majalisar wakilai:
ADP 48
ACD11
ADC 1
APC125
PDP 175
SDP 1
APGA 1
PRP 1
SAKAMAKON ZABE DAGA JIHAR NASARAWA:
PU 006 Ward: Wakma, Lafiya, Jihar Nasarawa
Da misalin 5:56 pm, ba a fara kirga kuri'u ba. Kungiyar dauke na maamai na sintiri ba tare da kasancewar tsaro ba.
Galadima ward PU 004 karamar hukumar Awe jihar Nasarawa.
Shugaban kasa:
PDD- 103
APC- 203
NRM- 1
Majalisar dattawa
PDP-106
APC-193
ZLP-5
APGA-2
PPA-1
Majalisar wakilai
PDP-102
APC-196
APGA-1
ZLP-8
A yau Asabar, 23 ga watan Fabrairu ne 'yan Najeriya ke hada-hadar shirin kada kuri'a don zaben shugabannin da za su ja ragamar kasar a matakin shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki.
Da misalin karfe 8:00 na safiyar yau Asabar ake sa ran bude rumfunan babban zaben wanda aka dage tsawon mako daya saboda matsaloli da suka shafi raba kayan zabe a sassan kasar.
'Yan takara sama da 70 ne ke neman darewa kujerar shugaban kasa a zaben, amma Shugaba Muhammadu Buhari na APC, da abokin hamayyarsa Atiku Abubakar na PDP, ne suka fi jan hankali a zaben shugaban kasa.
A wannan babin za mu kawo maku bayanan da ke gudana a jihohin Niger, Kwara da kuma Nasarawa.
Jihar Kwara: Adadin yawan masu rijista ya kasance 1,406,457 inda aka karbi katin zabe 1,149,969 sannan katuna 256,488 na nan a hannun hukumar zabe inda masu shi basu karba ba. Lissafin ya nuna cewa kashi 81.76 cikin 100 da sukayi rijista a jihar Kwara ne suka karbi katunansu.
Shahararrun yan takarar majalisar dokoki a jihar Kwara sune;
Kwara ta kudu: Abdulfatah Ahmed na PDP da kuma Ashiru Iyeolola Yisa na APC.
Kwara ta tsakiya: Bukola Saraki na PDP da Oloriegbe Yahaya Ibrahim na APC.
Kwara ta Arewa: Zakari Mohammed na PDP da kuma Umar Suleiman Sadiq na APC.
A jihar Kwara, mun ji cewa rundunar sojin saman Najeriya ta tura jirgin tsaro mai saukar ungulu zuwa Kwara domin sanya ido kan gudanarwar zaben Shugaban kasa da na majalisar dokokin kasar da zai gudana a yau Asabar.
Kwamandan hedkwatar rundunar sojin sama na 203 a Ilorin, Air Commodore Patrick Obeya, ya bayyana hakana taron manema labarai a Ilorin.
Yayi bayanin cewa jirgin zai ta sintiri a sama domin samar da tsaro ga mazauna jihar.
Obeya ya bukaci mazauna yankin da kada su tsorata, cewa jirgin mai saukar ungulun musamman zai tsaya a wasu wurare.
Da misalin karfe 7:21 na safe, a mazabar fadar sarkim Patigi, Jihar Kwara. Yan tsirarun jami’ai ne suka fito. Har yanzu suna jiran ababen hawa da zai kawo masu kayan zabe.
Da misalin karfe 8:23 na safe, ba’a gano jami’an INEC da kayan zabe ba a mazabar Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ba.
Mazabar na a kwatas din Agbaji da ke Ilorin, babbar birnin jihar Kwara.
Kai tsaye: Yadda zaben Shugaban kasa da na yan majalisa ke gudana a jihohin Niger, Kwara da Nasarawa
Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki isa mazabarsa a Ilorin domin ya kada kuri'a.
Abubakar Bukola Saraki
@bukolasaraki
I have just arrived at Polling Unit 005/006 Agbaji Quarters, Ajikobi Ward, Ilorin West LGA, to participate in #NigeriaDecides .
5,104 10:13 AM - Feb 23, 2019
1,625 people are talking about this
Hazalika a jihar Kwara an samu rahoton inda ake siyan kuri’u a gaban Alfa Emilola da ke hanyar unguwar Ile Paje da ke Offa. PDP na rudar mutane da kudi yayinda aka fatattaki jami’in APC.
Mun samu labarin cewa an kama dan uwan wani jigon PDP a Kwara, Alhaji Ladi Hassan da takardar sakamakon zabe da kuma yiwa jami’an INEC sojan gona.
Daddy D.O
@DOlusegun
Younger brother to Kwara PDP stalwart, Alhaji Ladi Hassan of the caught with result sheets and arrested for impersonating INEC official.
#Nigeriadecides2019
629 12:21 PM - Feb 23, 2019
752 people are talking about this
Jihar Nasarawa: Adadin yawan masu rijista ya kasance 1,617,786 inda aka karbi katin zabe 1,442,184, sannan sauran kati 175,602 na nan a hannun hukumar zabe inda masu shi basu karba ba. Lissafin ya nuna cewa kashi 89.15 cikin 100 da sukayi rijista a jihar Nasarawa ne suka karbi katunansu.
Shahararrun masu takarar kujerar sanata a jihar sun hada da:
Nasarawa ta kudu: Adokwe Suleiman Asonya na jam'iyyar PDP da kuma Umar Tanko Almakura na APC.
Nasarawa ta yamma: Abdullahi Adamu na jam'iyyar APC da kuma Bala Ahmed Aliyu na PDP.
Nasarawa ta Arewa: John Micheal Abdul na jam'iyyar PDP da kuma Akwashiki Godiya na APC.
Masu zabe a Lafia, jihar Nasarawa sun fara tururuwan fitowa domin kada kuri’unsu na zaben Shugaban kasa da yan majalisa.
Mafi akasarin masu zabe sun isa mazabunsu a yankin tun da misalin karfe 7:00 na safe domin bin layi sannan su jira jami’an zabe.
A mazabar Bukan-sidi, an gano masu zabe tsaye cikin zumudi inda wasu suka taru a bangarori daban-daban tare da jami’an tsaro cike domin lura da yadda abubuwa ke gudana.
Hakazalika, a lokacin kawo wannan rahoton da misalin 8:18 na safe jami’an zabe basu iso mazabar makarantar Firamare na Lafiya ta gabas ba, sashin Ciroma da wasu mazabu a yankin ba.
Mafi akasarin mutane na nan suna jira ba tare da sun ga wani jami’in zabe ba domin fara kada kuri’arsu.
Babu jami’an INEC a Kofa Gayam, karamar hukumar Lafiya inda gwamnan jihar, Umaru Tanko Al-Makura da matarsa Dr Mairo Almakura za su kada kuri’unsu.
Daga bisani jami'an INEC sun iso tare da kayan zabe inda jama'a suka kada kuri'unsu a mazabu daban-daban da ke jihar. Sai dai hukumar ta kara lokaci ga wuraren da aka samu jinkiri wajen fara zaben.
KU KARANTA KUMA: Zabe: Rundunar sojin sama ta tura jirgi mai saukar ungulu don sanya ido a Kwara
Jihar Niger: Adadin yawan masu rijista ya kasance 2,390,035 an karbi kati 2,173,204, sannan sauran 216,831 na hannun hukumar zabe. Lissafin ya nuna cewa kashi 91 cikin 100 da sukayi rijista a jihar Niger ne suka karbi katunansu.
Shahararrun masu neman takarar kujerar majalisar dokoki sun hada da:
Niger ta gabas: Sani Musa (313) daga jam'iyyar APC da kuma Isiyaku Ibrahim daga jam'iyyar PDP.
Niger ta Arewa: Abdullahi Aliyu Sabi na APC da kuma Duba Mohammed Sani
Niger ta kudu: Mohammed Bima Enagi na APC da kuma Shehu Baba Agaie.
An dan samu jinkiri wajen fara zabe saboda rashin isowar jami'an INEC da kayan zabe da wuri a fadin mazabu da dama da ke jihar ta Niger.
Tsohon Shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar tare da uwargidarsa, Justis Fati Abubakar suyn isa mazabarsu da ke Uphill Water Tank a garin Minna.
Kai tsaye: Yadda zaben Shugaban kasa da na yan majalisa ke gudana a jihohin Niger, Kwara da Nasarawa
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Niger tare da uwargidarsa Dr. Amina Abubakar Bello sun kada kuri’arsu a mazabar Alkali Mustapha, da ke Kontagora.
Governor Niger
@GovNiger
Governor Abubakar Sani Bello and his Wife,
@DrAminaASB casted their votes at Alkali Mustapha Polling Unit In Kontagora earlier today.

#NigeriaDecides2019
38 10:45 AM - Feb 23, 2019
17 people are talking about this
Da misalin karfe 10:27 na safe an kawo na’urar tantance masu zabe mai aiki a mazabar 005, Hashimi B, karamar hukumar Suleja, kuma dai tuni masu zabe suka fara kada kuri’unsu.
Sanarwa: Ci gaba da kasancewa tare da wannan shafin, zamu kasance masu kawo maka karin bayani akai-akai, bukatarmu shine ka yi 'refreshing' shafin lokaci-zuwa-lokaci, domin ci gaba da samun bayanai na gaskiya kan yadda zabukan ke gudana a wadannan jihohin guda ukku.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.