Labaran siyasa :::: Ku kalli hotunan ziyarar Atiku a Kano - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labaran siyasa :::: Ku kalli hotunan ziyarar Atiku a Kano

<
Dan takarar babbar jam'iyyar adawa ta PDP Alhaji Atiku Abubakar ya kai ziyarar yakin neman zabensa a Kano.
Tuni Atiku ya isa Kano daya daga cikin jihohin da ke tantance makomar zaben shugaban kasa a Najeriya.
Dan takarar na PDP ya fara kai ziyara ne fadar mai martaba Sarkin Kano kafin isa filin gangamin yakin neman zabensa
Mutane da dama ne suka cika makil a taron siyasar na Atiku a filin kwallon kafa na Sani Abacha a Kano.
Wasu daga cikin 'yan wasan kwaikwayo na hausa kamar Sani Danja da Adam Zango wanda ya sauya sheka ba da dadewa ba, na cikin tawagar Atiku a Kano

First stop, a visit to HRH Emir Sanusi of Kano, to deliver our #BetterNigeria message.
#PDPKanoRally #AtikuInKano pic.twitter.com/WTV2MbORTM
— Atiku Abubakar (@atiku) 10 Faburairu, 2019
Kano, a #BetterNigeria is coming. #AtikuinKano
#PDPKanoRally pic.twitter.com/OTOX0nUqlG
— Atiku Abubakar (@atiku) 10 Faburairu, 2019
Happening now in Kano State. See the mammoth crowd of supporters at the ongoing
@OfficialPDPNig Presidential Campaign Rally. Kano State is for PDP #PDPKanoRally
#TheAtikuPlan #LetsGetNigeriaWorkingAgain
pic.twitter.com/k8fUWToOX0
— Official PDP Nigeria (@OfficialPDPNig) 10 Faburairu, 2019
Atiku & @KwankwasoRM are not at the venue yet
#AtikuInKano #BetterNigeria #Kwankwasiyya
pic.twitter.com/wpXEM3InDW
— Dadiyata 🔴 (@dadiyata) 10 Faburairu, 2019
One man, one team, one mission. For the glory of Kano. @KwankwasoRM
pic.twitter.com/7z3Hw4lDfu
— Kwankwason Tuwita🔴 (@baba__________) 19 Janairu, 2019
Adam Zango Ya Bi Jirgin Kwankwasiyya.
Jarumin cikin farin ciki, ya bayyana canjin shekar da komawarsa PDP tsagin Kwankwasiyya. Ya kuma yi alkawarin dafawa jam'iyyar ta kai gaci.
Shima ya ce: #AbbaGidaGida Cc @dadiyata
@KwankwasoRM pic.twitter.com/c9NcNaOCLy
— Hausapedia TV (@HausapediaTV) 10 Faburairu,

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.