Labaran chikin kasa Nigeria :::: Sakamakon zabe daga jihohin Kano, Adamawa, Yobe da Borno - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labaran chikin kasa Nigeria :::: Sakamakon zabe daga jihohin Kano, Adamawa, Yobe da Borno

<
A yayin da a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019, mai aukuwar ta auku, an gudanar da babban zabe na kujerar shugaba kasa da ta 'yan majalisun tarayya cikin duk wani kwararo, lungu da sako da ke fadin kasar nan.
Bisa ga madogara ta kiyasi da kuma hasashe, tun a yanzu da yawa daga cikin mafi akasarin 'yan takara masu hankoron madafan iko na kujerun mulki a fadin kasar nan, sun fara sanin makomar su ta samun nasara ko kuma akasin haka.
Tun a jiya da yawa daga cikin sakamakon babban zabe na wasu rumfuna da mazabu a fadin kasar nan ya fara bayyana, a yau shafin mu na jaridar Legit.ng zai ci gaba da kawo muku yadda ta kaya a jihohin Kano, Adamawa, Borno, da kuma Yobe.
Jihar Kano
Sakamakon zaben kujerar shugaban kasa daga karamar hukumar Gabasawa
APC: 24,420
PDP: 6,130
Karamar hukumar Bagwai
APC: 23,375
PDP: 10,583
A yayin babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019, mun samu cewa gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya fidda shugaban kasa Muhammadu Buhari kunya yayin da ya tabbatar da nasarar jam'iyyar APC a karamar hukumar Dawakin Tofa.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, kasancewar ta mahaifar sa, Gwamna Ganduje bai yi sake ba wajen tabbatar da nasarar jam'iyyar APC a karamar hukumar Dawakin Tofa inda shugaban kasa Buhari ya yi nasara da kimanin kuri'u 37,147.
Sakamakon zabe daga jihohin Kano, Adamawa, Yobe da Borno
Majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, Buhari ya yi nisan gaske gami da zarra ta fuskar samun nasara akan babban abokin adawar sa, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, inda ya samu kuri'u 6,507 kacal a mahaifar gwamna mai ci a jihar Kano.
Sakamakon zaben shugaban kasa daga karamar hukumar Albasu
APC: 26,412
PDP: 10,285
Karamar hukumar Rimin Gado
APC: 17,999
PDP: 12,665
Karamar hukumar Ungogo
APC: 51,842
PDP: 10,475
Karamar hukumar Bunkure
APC: 27,232
PDP: 9,528
Karamar hukumar Tudun Wada
APC: 38,865
PDP: 10,707
Karamar hukumar Tofa
APC: 15,797
PDP: 10,746
Karamar hukumar Kunchi
APC: 21,556
PDP: 4,937
Karamar hukumar Makoda
APC: 24,749
PDP: 3,234
Karamar hukumar Shanono
APC: 24,232
PDP: 8,182
Karamar hukumar Sumaila
PDP: 34,602
APC: 4,904
Karamar hukumar Gwale
Kujerar shugaban Kasa
APC: 50,834
PDP: 12,283
Kujerar Sanata
APC: 40,352
PDP: 21,117
Majalisar Wakilai
APC: 35,276
PDP: 18,997
Kash! Kamar yadda alkalin zaben Mallam Sani Umar ya bayyana a yau Lahadi, Sanatan shiyyar Kano ta Tsakiya ya gaza fidda kan sa kunya a wurin dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Mallam Umar ya zayyana cewa, Atiku ya lashe kuri'u 13,113 yayin da ya sha babban kayi a hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari, dan takara na jam'iyyar APC, wanda ya samu kuri'u 26, 110 a karamar hukumar Madobi da ta kasance mahaifa ga tsohon gwamna Kano, Kwankwaso.
Sanatan shiyyar Kano ta tsakiya, Dakta Rabi'u Kwankwaso
Dan Majalisar mai wakilcin shiyyar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Abdulmumin Jibrin na jam'iyyar APC ya sha kyar, inda ya sake samun nasara da kimanin kuri'u, 41,071 yayin da abokin adawar sa na jam'iyyar PDP, ya samu kuri'u 40, 412.
Abdulmunin Jibrin
Sakamakon zabe daga karamar hukumar Garun Mallam
Kujerar shugaban kasa
APC: 23, 810
PDP: 4,861
Kujerar Sanata
APC: 18,412
PDP: 8,548
Majalisar Wakilai
APC: 18,029
PDP: 8,262
Sakamakon zabe daga karamar hukumar Tofa
Kujerar Shugaban kasa
APC: 19,984
PDP: 7,732
Kujerar Sanatan Kano ta Arewa
APC: 16,794
PDP: 10,746
SDP: 397
Kamar yadda Salihu Tanko Yakasai, hadimin gwamnan jihar Kano akan sabuwar hanyar sadarwar zamani ya bayyana s hafin sa na zauren sada zumunta, mun samu cewa, dan takarar kujerar majalisar wakilai na karamar hukumar Madobi, Hon. Kabiru Idris, ya lashe zaben sa.
Salihu Tanko Yakasai tare da Honarabul Kabiru Idris
Honarabul Kabiru na jam'iyyar APC ya lashe zaben sa da kimanin kuri'u 22,100 a matsayin wakilin kananan hukumomin Kura, Garun Mallam da kuma karamar hukumar Madobi da ta kasance mahaifa ga tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso.
Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LGA
Kujerar shugaban kasa
APC: 88
PDP: 14
Kujerar Sanata
APC: 76
PDP: 28
Majalisar Wakilai
APC: 69
PDP: 28
PU 017, Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LG
Kujerar shugaban kasa
APC:120
PDP: 22
Kujerar Sanata
APC: 8
PDP: 58
Majalisar Wakilai
APC: 78
PDP: 56
PU 019; Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LGA
Kujerar shugaban kasa
APC: 230
PDP: 39
Kujerar Sanata
APC: 165
PDP: 96
Majalisar Wakilai:
APC: 137
PDP: 47
Mazabar Kwankwaso a garin Madobi
PDP: 156
APC: 72
Jihar Adamawa
Sakamakon Zabe: Buhari ya lashe zaben karamar hukumar Girei a jihar Adamawa
APC: 17,765
PDP: 14,673
Karamar hukumar Mubi ta Kudu
APC: 19,361
PDP: 10,514
Low Cost PU:016; Lokuwa ward, LG: Mubi North
Kujerar Shugaban kasa
PDP: 156
APC: 78
Ajiya ward (Mazabar Atiku)
APC: 186
PDP: 140
PU:10 Unguwar Mbamoi dake fadar Lamidon Adamawa
APC: 228
PDP: 138
Jihar Yobe
Zaben Kujerar shugaban kasa Karamar hukumar Gujba:
APC: 12,227
PDP: 325
PU: Sabon Layi Pri, School; Code: 012 B; LG: Potiskum RA: Bolewa B, Yobe South Senatorial District
Kujerar shugaban kasa
APC: 265
PDP: 12
Kujerar Sanata
APC: 155
PDP: 116
Majalisar Wakilai
APC: 171
PDP: 101
Sabon Layi Pri, School; Code: 012 A; LG: Potiskum RA: Bolewa B, Yobe South Senatorial District
Kujerar shugaban kasa
APC: 248
PDP: 3
Kujerar Sanata
APC: 152
PDP: 98
Majalisar Wakilai
APC: 179
PDP: 57
Jihar Borno
Zaben kujerar shugaban kasa a karamar hukumar Magumeri
APC: 12,739
PDP: 694
PU 004, Bale Galtimari Jere
APC: 244
PDP: 32
PU 005, Bale Galtimari Jere
APC: 349
PDP: 35
PU 014, Waziri Babagana, Shehuri South Ward
APC: 200
PDP: 7
PU 023 Kukawa, Lamisula Ward
APC: 190https://hausa.legit.ng/1223861-sakamakon-zabe-daga-jihohin-kano-adamawa-yobe-da-borno.html
PDP: 21
Bakin Kasuwa, garin Shaffa, Hawul LGA
APC: 288
PDP: 3
Mandagirau, Biu LGA
APC: 2590
PDP: 154
Ku ci gaba da kasancewa a kan wannan shafi yayin da muka daura damarar kwararo muku yadda sakamakon zaben ke ci gaba da kasancewa a wannan jihohi biyar da muka wassafa

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.