Hausa Music ::: Shamsu Alale -A SO - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Hausa Music ::: Shamsu Alale -A SO

<
Music :::  Sabuwar wakar Shmasu Alale mai suna ” A So ” aso to komai ya faru kawai kuzo muji me mawakin yazo dashi a wannan wakar tasa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Soyayyar cikin jini
– Ta sokeni na jini
– Raina taiwa sansani
- Advertisement -
– So bai kore damuwa
– Shike sanya nutsuwa
– So mai saita rayuwa
– In har kayi dace
– To kai kayi dariya                  DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.