Header Ads

Hausa music ::: Hamisu Breaker -Cikar Muradina

<
Music :::  Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Cikar Muradina ” wannan waka ta cikar muradi wakce ta musamman da mawakin yayi domin ya farantawa masoyansa rai a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kece cikon muradina kuma burina
– Shi so kamar maraya ne zomu goyashi
– Dan tallafi gun al-umma karmu mai kyara
- Advertisement -
– Na karbi dukkanin zancenka har cikin raina
– Na yarda so maraya ne zamu goyashi
– Dan tallafi gun al-umma bamu mai kyara
– Nazo bara kiban sakomana kiji yar mama
– Inzan gaza kika mamin bazana kosaba 
      DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

'; (function() { var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true; dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js'; (document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq); })();

Theme images by friztin. Powered by Blogger.