Wakokin siyasa ::: Adam A Zango -Likitan Canjin Najeriya (Audio) - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Wakokin siyasa ::: Adam A Zango -Likitan Canjin Najeriya (Audio)

<
Music :::  Sabuwar wakar Da Adam a zango yayiwa buhari mai suna ” Likitan Canjin Najeriya ” to kunji abinda mawakin yace baba buhari insha Allahu shine zai gyara najeriya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Gidan bana Apc wannan itace jigowa
– Maza afito sarari
– Da yan mata ma adon gari
– Kuyimin takunku kama da nadan mazari
- Advertisement -
– Sai baba
– Yau da kai akayi kai jiya
– Gobema Gmb zai iya
– Kashin wuya gagare karnuka baba buhari ka maimaita mana
– Yan kasa mun yarda dakai duka likitan gyaran najriya
             DOWNLOAD MUSIC HERE


No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.