Labaran siyasa ::: wata sabuwa Lauyoyi 43 sun sha alwashin taimakawa Daily Nigerian akan Ganduje - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labaran siyasa ::: wata sabuwa Lauyoyi 43 sun sha alwashin taimakawa Daily Nigerian akan Ganduje

<
A kalla manyan Lauyoyi 43 ne suka sha alwashin taimakawa mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar da kuma Ita Daily Nigerian akan karat da Ganduje yakai su yana neman biliyan uku kan zargin bata masa suna.
Babban lauyan Daily Nigerian Muhammad DanAzumi ne ya bayyana haka ya manema labarai yayin da ake shirin fara shariah a ranar Alhamis a Babbar kotun jihar Kano.
Ganduje a ruwa: Lauyoyi 43 sun sha alwashin taimakawa Daily Nigerian akan Ganduje
KU KARANTA: An fanin tumatur 4 a jikin dan adam
Sai dai kuma lauyan da yake kare Gwamna Ganduje a wannan Shariah ya roki kotu da ta dage Zaman kotun zuwa wani lokaci na gaba domin bashi damar gabatar da wasu muhimmanci bayanai.
Sai dai Lauyan dake kare Jaafar Jaafar da jaridar Daily Nigerian yayi farat inda ya kalubalanci rokon lauyan Ganduje inda suka yi doguwar kuma zazzafar muhawara a tsakanin su har sai da alkali ya tsawatar musu.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.