Thursday, 24 January 2019

Hausa music ::: Shamsu Alale zance

Music :::  Sabuwar wakar Shamsu Alale mai suna ” Zance ” wannan wakar tana fadakarwa tare da nishadantarwa na musamman ga masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Salon tafiya mun canja
– Ba fidda fushin fasinja
– Duk da na halak bai kyale gida
- Advertisement -
– Naci kuma sai ‘ya’ya na kuda
– Allah ka tsaremu da yin kasada
– Rana ce munin aiki
– Sai angona baza taki                 DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon