Thursday, 24 January 2019

Hausa music :: Hamisu Breaker Alaka

Music :::  Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna ” Alaka ” wannan wakar ta musammance domin nishadantar da masoya da yan soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yanayi yazo gareni
– Nima yazo gareni
– Ki daure ki kulani
– Nima sai ka kulani
- Advertisement -
– Alakarmu dake take sanya rai ya fahimta
– Nasan yanayin da zai zam alkairee
– Alakarmu dakai taso na baka komai dozin
– Bakon yanayinmu zaya zam akairee
– Nashirya farin cikinki zan nemowa
– Kosun tsara akanki zan rushewa                      DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon