Wednesday, 9 January 2019

Hausa hip hop music ::: Nomiis Gee Yasa Gasa Akan Wakar ` FATEEMA` Wace Sukai Da Morell

Music :::  To masu saurarenmu ko nace masu biye damu a koda yasuhe da fatan kuna lafiya.
Nasan da yawa kunsan waye nomiis gee da kuma morell idan ba ku manta sunyi wata waka mai suna FATEEMA to nomiis gee yasa gasa akan wannan wakar

nomiisgee
FATIMA CHALLENGE!!!
Sabuwar wakar Nomiis G tare da Morell mai taken FATIMA ta fito.
Ku downloading wakar sannan ku yi gajeren bidiyo na minti daya kacal.
Ku tagging @nomiisgee da @morellakilah . Za a iya saka bidiyon a shirin #zafafa10 sannan akwai kyauta na musamman ga bidiyon daya fi burge masu kallo.            DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon