Wakokin Hausa sauti :: Shamsu Alale -Hanan - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Wakokin Hausa sauti :: Shamsu Alale -Hanan

<
Music ::  Sabuwar wakar Shamus Nasir Alale mai suna ” Aisha Hanan ” wakace da mawakin yayita domin faranta ran duk wata aisha hanan da sauran masoya masu sauraren wakokinsa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zo taho aisha
– Yaki zo nan hanan farar ya
– Aisha hanan sarauniya
– Shalalan umma tambarin samunki zan buga

 Aisha hanan sarauniya wanene zai tabaki
– Ko kuma na kiraki gimbiya jinice ta saraki
– Hanan mai kyau da assali tilas a yabeki
– Kece akayiwa tambari
– Baitocin kunne sun shiga

                 DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.