Tuesday, 11 December 2018

Wakokin Hausa sauti ::: Hamisu breaker Chikon Buri

Music ::  Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Cikon Buri ” wakar cikon buri wakace da mawakinyayi domin nishadantar daku masoynsana yau da kullum.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mai tsada nake taku ummi ce cikon buri  ki amince na baki kulawa
– A zatona dukan wata zahra ummi ce

Kamar wasa nasan ba abada so rance
– Samun ummi garen babbar riba ce
– Ummi ce diyar da ta bada sonata bamu rabewa


            DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon