Friday, 14 December 2018

Wakokin Hausa sauti :: Ali show Abotaka

Music :::  Sabuwar wakar Ali Show mai suna ” Abotaka ” wakar ali show mai suna abotaka wakace da yayita akan abota wanda yanzu wani kawai ana aboki ne, wakar tana fadakarwa ne.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Haniniya sai doki
– Da antaba sai raki
– Mainazari shine zaya fara hangen nesa

Kai duniya fa ta Allah ashe abin tsoroce
– Ni baniyin takun saqa mai yinta shi ya bace
– Hokurkunu cuta ce jiki gara gabnsa ya wuce
– Ni bani ba hankaka mai maida dan wani nasa
1. Abotaka:-
Audio Player


EmoticonEmoticon