Wakokin Hausa ::: Abdul D One -Alaka - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Wakokin Hausa ::: Abdul D One -Alaka

<
Music ::: Sabuwar wakar Abdul D One  Golden Voice  me suna Alaka , Abdul D One yana daya daga cikin mawakan soyayya kar mu cikaku da surutu asha ku sauke wakar akan wayoyinku domin sauraro
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
– Alaka dake bata yankewa in har ina nan da rai x2
– Ha aaa he eee eh he soyayya ha haha soyayya
– Ya akace akan so waye ze kamoni nasan babu shi
– Idan dashi nunamun shi inganshi da hannun insan dashi
– Zana kashe kobai mutuba nunfashi ze nisa dashi
– Nayi alkawar kece muradin ran zuciya ta ta  gasgata


          DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.