Tuesday, 25 December 2018

Labaran siyasa na Duniya :: Anyi Kira Ga Shugaba Joseph Kabila Ya Gudanar Da Zabe Na Gaskiya

Tags

Babban limamin darikar katolika a Demokaradiyyar Jamhuriyar Congo, ya yi kira da babbar murya da a gudanar da zaben 2018 cikin kwanciyar hankali ba tare da tashin hankali ba.


EmoticonEmoticon