Monday, 24 December 2018

Labaran siyasa chikin kasa Nigeria :: Maine tsakani gwamna ganduje da yan sanda Dattawan Jihar Kano Sun Bukaci Yan Sanda Su Binciki Gwamna Ganduje

Tags

Wasu Dattawa a jihar Kano sun yi kira da babbar murya ga gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya fito yayi wa mutanan kano bayani akan faifan bidiyo da ake zargin ya nuna shi yana karbar cin hanci daga gurin yan kwangila.


EmoticonEmoticon