Monday, 24 December 2018

Labaran chikin kasa Nigeria. :: An Yiwa Limaman Abuja Bita Akan Zaben 2019

Tags

Majalisar limaman Abuja ta bukaci limamai su ci gaba da tsayawa kan gaskiya da gujewa marawa wani bangaren siyasa baya musammanma ganin gabatowar zaben shekarar 2019 dake tafe.


EmoticonEmoticon