Wednesday, 26 December 2018

Labaran chikin kasa Nigeria. ::: Sauya Sheka Na Kawo Cikas Ga Yaki Da Cin Hanci a Najeriya – CISLAC

Tags

Sai dai a cewar Rafsanjani, “babbar nasarar da aka samu kan batun yaki da cin hanci da rashawar ita ce, ana ta maganar batun cin hanci da rashawa, saboda haka, wajen wayarwa da mutane kai, an samu nasara” a wannan fannin.


EmoticonEmoticon