Labaran chikin kasa nigeria :: An Ceto Wasu Mazauna Amurka Daga Masu Garkuwa - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Labaran chikin kasa nigeria :: An Ceto Wasu Mazauna Amurka Daga Masu Garkuwa

<
Dubun wasu masu garguwa da mutane don a ba su kudin fansa ta cika, bayan da 'yan sandan jahar Imo su ka damko su a daidai lokacin da su ke kan shagali da wani kudin fansa na dalolin Amurka.

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.