Hausa sauti :: Abdul D One alkalami - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Hausa sauti :: Abdul D One alkalami

<
Music ::
Sabuwar wakar Abdul D One mai suna ” Alkalami ” wakar alkalami wakace da mawakin yayita domin faranta ranku masoya wakokin hausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Alkalami shi nake rubutun Sunanki  inbaiwa wasu suyi karatu
– Farkona da karshena soyayya ce nasan kin fini sani
– Tarkona da nayi ganiki yakkamu domin ki zamo magani

Babu sani kuma babu sabo gun wanda ke shirin bata ranki zai gani
– Hulata
– Da Yar sandata
– Bani in rike a hannu ke ko ki biyoni baya


No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.