Header Ads

Hausa music :: Ali Show -Komai Yayi Dadi

<
Music ::  Sabuwar wakar AliShow Mai suna ” Komai yayi Dadi ” wakar komai yayi dadi wakace da mawakin yayita domin nishadantar daku masoya wakokin hausa nanaye da hi hop.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Komai yayi dadi bai yazama da masoyi ba
– Kullum fatana in gyara zama da abokai na
– Rana ta bullo tafi ba zaiyi zufewa ba
_– Kuyi hakuri ali show baice ya canza abokai ba
– Komai yai dadi bai kai yazama da masoyi ba
– Komai yanda kakai bazai yiwu ka burge masoya ba

                DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

'; (function() { var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true; dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js'; (document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq); })();

Theme images by friztin. Powered by Blogger.