Hausa music ::: Ado Gwanja -Ruwa - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Hausa music ::: Ado Gwanja -Ruwa

<
Music :: Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna ” Ruwa ” wakar ruwa wakce da mawakin yayi akan ruwa wannan ruwa dai da kuka sani kawai ku saurari abin da yake cewa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Baya maganin yunwa
– Baya wanke zuci
– Yan maganin dauda
– Yana wanke kaya
– Ruwa
 Muna nan kamar dutse
– Suna nan kamar kwai
– Kuna basu cin goro
– Sun san da daushe
– Ruwa      
                     DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.