Monday, 17 December 2018

Labarin wasanni. :::: Yan Madrid 25 da za su buga kofin duniya

Kocin Real Madrid, Santiago Solari ya bayyana 'yan wasa 25
da za su buga wa kungiyar gasar cin kofin duniya ta zakarun
nahiyoyin duniya da za ta yi a Abu Dhabi.


Madrid wadda ta lashe kofin gasar biyu baya, za ta fafata ne
da Kashima Antlers a wasan daf da karshe a ranar Laraba.
'Yan wasan Real Madrid:


Masu tsaron raga: Keylor Navas da Casilla da kuma Courtois.
Masu tsaron baya: Carvajal da Vallejo da Sergio Ramos da
Varane da Nacho da Marcelo da Odriozola da Reguilón da
kuma Javi Sánchez.


Masu buga tsakiya: Kroos da Modric da Casemiro da Valverde
da M. Llorente da Asensio da Isco da kuma Ceballos.
Masu cin kwallo: Mariano da Benzema da Bale da Lucas
Vázquez da kuma Vinicius Jr.


EmoticonEmoticon