Wakokin siyasa :: Rarara Katin Zabe Na (Wakar Gangamin Mawakan APC) - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Wakokin siyasa :: Rarara Katin Zabe Na (Wakar Gangamin Mawakan APC)

<
Music :: Assalam Maziyartan Shafin Pressloaded.com Barka Da Sake Saduwa damubA Cikin Wannan Lokaci.
A Yau Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Mawakan APC Domin Wakar Ba Ta Mutun Daya CE Ba, Wakar Ya Gan Gamin Mawaka CE a cikin Wakar Zakuji Mawakan Data Vayan Daya Suna Furta Kansu.
Kuyima Wakar Sauraren Ta Natsu Domin Mawakan Sun Sa Hikima A Cikin Wakar Tasu, Duk Wanda Ya Saurare Wakar Toh Tabbas Zaiji Kwararan Hujoji Masu Amfani A Garemu ‘Yan Najeriya.
Ga Dai Kadan Daga Cikin Sunayen Mawakan Kamar Haka;-
1. Aminu Alan waka
3. Dauda Kahutu Rarara
4. Jamil Jadda Garko
5. Baban chinedu
6.Isiyaku forest
7 Ado Gwanja
8 Adam A Zango
9 Wazirin Rarara
10 Aminu Afandj.
Ga Wakar Nan Kasa Kuyi Download Ku Saurari Mawakan naku Na APC.            DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.