Header Ads

Wakokin Hausa :: Ado Gwanja -Kiran Gwanja

<
Music ::  Sabuwar wakar Ado isah Gwanja mai suna ” Kiran Gwanja ” wakar da ya hau lokacin da ya dan saki karamin bidiyon nan wanda ake ta cewa bai kyauta ba.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ana kirana gwanja wadansu na zagina
– Ni nasan sai ansha ruwan ciki tanan akanja guga
- Advertisement -
– Suna tacewa gwanja wadansu na zagina
– Ni nasani cewa da ruwan ciki tanan akanja guga
– Ashe annabin jika duka yake ruwa magajin guga
– Kashuka a cinye mata anfanin gona wannan sai fara

No comments

'; (function() { var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true; dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js'; (document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq); })();

Theme images by friztin. Powered by Blogger.