Monday, 12 November 2018

[Music] Umar M Shareef -Daren Jiya

Music :: Sabuwar wakar umar m shareef mai suna ” Daren Jiya ” wakar daren jiya wakce da mawakin yayita kan soyayya domin nishadantar daku masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Daren jiya jiya
– Daren jiya jiya
– Ki bani kaunarki nima ba zanki baki ba
– Zan adana cikin rai bazan fiddoshi ba
– Kabani kaunarka nima bazanki inbaka ba
– Zan adana cikin rai bazan fiddoshi ba


                      DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon