[Music] Umar M Shareef -Hafeez (Official Audio) - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Umar M Shareef -Hafeez (Official Audio)

<
Music ::Sabuwar wakar Umar m shareef ta cikin fim din hafeez wakar ma kuma sunanta ” Hafeez ” shidai wannan fim din mawaka da yawa sunyi wakokin fim din ga sunan mawaka, Hamisu Breaker, Nura M Inuwa, Umar M Shareef, Abdul D One, Abdul Piano, yanzu dai mun kawo muku wakar mutane uku, hamisu, Nura, Umar, sauranma suna tafe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Hafeez gani nazo bani in baki
– Zabi kena zaba muyo rayuwa
– Hafeez gani nazo bani in baka
- Advertisement -
– Zabi kai nazaba muyo rayuwa
– Nayi duba zuciyata babu kamarki
– Ke kadaice kaf amata babu ta biyunki
– A gurina kinyi gata babu mai tabaki
– Ko a barci zana kwanta sai da hotonki
         DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.