[Music] Shamsu Alale -Farrah - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Shamsu Alale -Farrah

<
Music :: Sabuwar wakar shamsu alale mai suna ” Aisha Farrah ” nasan wasunku da yawa sun san wacece farrah `ya ga babban mawaki nura m inuwa wannan wakar sadaukarwace gareta.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:–
– Aisha `yar gatan baba
– Farrah `yar gatan baba
– Fatana ki tashi da tarbiyya ga ilim ga girmama al’umma
- Advertisement -
– Aisha ce farrah
– Farrah `ya mai tarbiyya
– Zo tahon nan `yata kin zamo gwana gun kowa
– Gaki `yar makaranta aisha nayiwa lakabi farrah
              DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.