[Music] Wazirin Rarara -Malam Yai Wa Tsula Wayo - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Wazirin Rarara -Malam Yai Wa Tsula Wayo

<
Music ::  Sabuwar wakar babangida wazirin rararamawakin siyasa a cikin wakarsa mai suna ” Malam Yai wa Tsula wayo ” Shin ko kunsan waye malam wane kuma tsula a cikin wakar tasa anan zai fayyace muku komai.
To ina masoya Malam ina masoya tsula kawai ku zo ku debi rabonku a cikin wannan wakar wani taimasa dadi wani ta bata masa haka siyasa take.
- Advertisement -
Allah yasa mudace.
   

              DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.