[Music] Shamsu Alale -Ummina - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Shamsu Alale -Ummina

<
Music ::  Sabuwar wakar shamsu alale mai suna ” Ummina ” wakar da mawaki yayiwa mahaifiya Allah sarki wanda ya wulakanta mahaifiyarsa yayi asara duk irin wahalar da tayi dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Dadin duniya tabawa
– Kaiyi ai yabawa
– Duba lokaci
– Kaiyi tsokaci
– Banda fargaba
– Rabonka zakaci
– Ajjalinka inyai babu makkawa
– Shi halasa dadi inyai nemi dan uwa
– Tunda dai rabona ya biye dani

             DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.