[Music] Isah Ayagi -Likimo Offical Audio - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Isah Ayagi -Likimo Offical Audio

<
Music :: Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai suna ” Likimo ” domin nishadantar da masoya wakokin hausa na soyayya da na sauransu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da soyayya na fito nasamu guri abar sona nagano kada ki likimo
– Kali idona na kalleki ki kalleni
– Zaki fahimta a kauna ke nake nuni
– So yarikeni ya sanya jikina rauni
- Advertisement -
– Jigin kauna Ya daukeni ya lulani
– Nayi tunani a masoya babu kamarni
– Naga abarso kauna ta saka rudani
– So ne yasani na zamo
– Mai kai komo
– Na burge abar sona zan juri amo


                 DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.