Saturday, 1 September 2018

[Music] Hamisu Breaker -Masoya Part 2

Music ::  Sabuwar wakar hamisu s yusif breaker dorayi karama u/bello mai suna ” Masoyana ta 2 ” domin nuna farin cikinsa zuwa ga masoyansa da kuma irin soyayyar da suke nuna masa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Masoya niku nake kira
– Hamisu breaker ne ni nashirya baitukan girma
– Dana zarin yazanyi gunsu inhiddima Inda Rai
– To kufito tunda baitukan masoyane
– Nai kudirin yanzu zana saka zance ne
– Tunda ku mahadin rufin asirai ne
– Dole ne in jinjina masoyana
– Tunda kune kuka amshi zance na
– Lokaci Kayan aro                    DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon