Sunday, 9 September 2018

Music :: Hamisu Breaker – Hafeez

Breaker Dorayi, yauma mawakin naku yazo muku da sabuwar waka me suna HAFEEZ
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
– Daga Ke na Rufe Alkawari na riqe Hakane zahirin raayina kin jiya
– Hafiz Sanka ya Zamma mahadin rasuwa Ba zanso waninka Ba inba Kai bane
Talla
– KI Tuna lokaci inyayi Ba makkawa zana tare kuncin rayuwa
– Sannan yanzu naja Tunga na tsaya Kare So naki zan ba tsayuwa

For more promote contact to me:
   08035597422                 DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon