Music :: Hamisu Breaker -Diyar Fulani Offical Audio - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music :: Hamisu Breaker -Diyar Fulani Offical Audio

<
Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna ” Diyar Fulani ” waka wace aka buga da kidan kalangu duk cikin nishadantar da masoya da sauran masu sauraren wakokin hausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Hamisu breaker hayaaa
– Kauna tana kirana
– Dan Allah dawo diyar fulani
– Domin ki aminta ki kulani
- Advertisement -
– Sirrin dake a ranki bani
– Kuma ni ban wuce ka’idaba
– Masoyiya sanyin idaniya
– Gamo dake riba sarauniya
– A duniya samun masoyi riba
– Bikin danai nasan ba zaki jaba
     DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.