Tuesday, 4 September 2018

[Music] Ado Gwanja -Uwar Amarya Offical Audio

Music :: Sabuwar wakar Ado Isah Gwanja mai suna ” Uwar Amarya ” wakar da yayiwa uwar amarya domin nishadantar da masoyansa da kowa da kowa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yanzu Babu Yake Uwar Amarya danke zan doka tamburana
– Maiki yaja dake ba dolene na raira baitukana
– duk sanda zana fara
– Sai na kira tabara
– Wanda kaban basira
– Inyi batu inkara
- Advertisement -
– Kara salatuka ga nura
– Ga uwar amarya
– Baban fadumatu zara
– Ga Uwar Amarya
– Da ahali sahabu jera
– Ga Uwar Amarya


           DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon