[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 68 Arewa24 - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 68 Arewa24

<
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin daya wuce.
Duk da kokarin Nair ke yi don ganin ya shawo kan mahaifiyarsa game da abin da ya shiga tsakaninta da matarsa Alawiyya hakan ya fassakara,ya bar garin Dadin Kowa cike da matukar tashin hankali.
Yayin da a gefe daya mummunan al’amari ya faru gaNasir da Stephanie.
atcl
Don jin yanda ata kaya ku kalli Dadin Kowa Sabon Salo kashi na 68.           DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.