[Music] Wazirin Rarara -Ku Fahimci Buhari Tallakawa - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Wazirin Rarara -Ku Fahimci Buhari Tallakawa

<
Music ::  Sabuwar wakar mawakin nan wato badamasi wazirin rarara mai suna ” Ku Fahimci Buhaari Tallakawa ” waka mai nuni akan irin kokarin da suhugaban kasar najeriya mai ci a yanzu.
Mawakin yana fadakar da masu zagin shugaba buahari domin shi burinsa ya kawo gara kasa ba cutar da tallakawa ba.
atcl
Wanda ya daukin nauyin wakar bashir gawuna da dai sauransu.                  DOWNLIAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.