Music :: shamsu ale so ne - BESTAREWA BlOG

Header Ads

Music :: shamsu ale so ne

<
Music :  Sabuwar wakar shamsu Alale mai suna ” So Ne ” waka mai dauke da shauqin soyayya domin nishadatar da ku masoya a koda yaushe kukasance damu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kanki na zauce
– Ke farar ‘yace
– Sahiba tace na yarje dake
– Nayi tawili
– Mai farin hali
– Sanki na kauli Zo sha rake
– Tunda na shirya
– Zo mu hau hanya
– Babu Jayayya Zanje dake        DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.