[Music] Shamsu Alale -Zamani - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Shamsu Alale -Zamani

<
Music : Sabuwar wakar shamsu alale mai suna ” Zamani ” waka mai dauke da fadakarwa nihsadantarwa harma dai sauransu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zamani nura yace shamsu rigace
– Inkasa kwana a tashi kasan sai kafidda
– Zamani nura yace shamsu rigace
– Inkasa ai maka kallo tunda ka kece
– Makiyi sai ya zamo mai sonka ka zarce
– Kaita samun sakonni har cikin zanna
– Da acan baya idan na duba zamani
– Innayo baitoci wasu sai su kyareni
– Ni hakan ban daukeshi matsayin raini
          DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.