[Music] Saniyon M Inuwa -So Da Kauna - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Saniyon M Inuwa -So Da Kauna

<
Music ::  Sabuwar wakar saniyon m inuwa mai suna ” So Da Kauna ” domin nishadantar da masoya wakokin soyayya harma da masoya na yyau da kullum.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– So da kauna nafara
– Da minki diyar girma
– Walla bani da tamkarki
– Sahibata ban dama
– So da kauna na fara
– Daga karkon gamo dake
– Kika sace tunani na
– Kin harban kibiya
– Taratsa zukatana
– Yaushe zana gankine
          DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.