[Music] Rarara -Kowa Yafita Barawo Ne - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Rarara -Kowa Yafita Barawo Ne

<
Music ::  Sabuwar wakar dauda kahutu rarara mai suna ” Kowa Yafita Shi Barawo ne ” Domin nunawa yan najeriya gaskiya abinda ke faruwa game da masu ficewa daga APC.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Baba Buhari bazaiyi sataba
– Bazai bar masu sataba
– Kaga su tsolo basa zauna ba
– Ina ta gaida aisha – kowa ya fita shi barawo ne
– Ku fada kukarawa – Kowa yafita ai barawo ne
– Ku bani kidan maganar a tatance
– Da rarara na kahutu majace        DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.