[Music] Nura M Inuwa -Hujjata - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Nura M Inuwa -Hujjata

<
Music :  Sabuwar wakar Nura M Inuwa Mai suna ” Hujjata ” nasan wasunku sun santa wasu ba su santa ba domin burinmu a kullin wannan shafin shine nishadantar daku masoya da zafafan wakokin hausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Jani ka tafi dani mai karya ko yaushe shike yin dadi baki So yazama hujjata
– Soyayya sa’ace ni kai zan baiwa yarda
– Zancen ciki na mance tunda tsirona yai huda
– Yanka da wuka zaifi shiko sara sai adda
– Cene ka lamunce Inyi kiranka da dan auta
atcl
– Kin mikon na cafka nai sama nabar tatata
– Na godewa Allah wanda ya barmin ke kyauta
– Kince komai tsada kin siye dukan hajata

        DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.