Header Ads

[Music] Hamisu Breaker -Labarin So

<
Music ::  Sabuwar wakar Hamisu beaker kenan mai suna ” Labarin so ” waka mai dauke da tausayi da kuma irin halin da so yake jefa mutum so ba abinda baya haifarwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Shi so ruwa game duniya ne
– Mai ratsa zuciyar dan adam ne
– Komai cikinsa aikin nufi ne
– Duk inda yabida zaiyi sane
atcl
– AA tashi na hankali ya isheni
– A zuciya na dan samu rauni
– Ciwon kwarai yana kan tabani
– Jinai abin kamar duk shiri ne
           DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

'; (function() { var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true; dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js'; (document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq); })();

Theme images by friztin. Powered by Blogger.