[Music] Hamisu Breaker Ft Faruk M Inuwa -Diyar Kanawa - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Hamisu Breaker Ft Faruk M Inuwa -Diyar Kanawa

<
Music ::  Wakar hamisu breaker tare da faruk m inuwa mai suna “Diyar Kanawa ” nasan wasunku sun san wakar wasu kuma dama suna nemanta to yau gata mun kawo muku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Bazan daina kuka ba idan har baki diyar kanawa
– Kidawo gareni nike nakeso ki tallafi rayuwata
– Ga so bai buyaba zo cika mini burin zuciyata
– Ki ban kaunarki kisamu gurbin zuciya saina huta
– Masoyin gaskiya zana baiwa sirrin zuciyata
– Kuban kunnenku a ra’ayina bani gida da mota
– Soyayya riba rashin masoyi kesa aiyi kuka


           DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.