[Music] Ali Show -Birnin Masoya - BESTAREWA BlOG

Header Ads

[Music] Ali Show -Birnin Masoya

<
Music :: Sabuwar wakar Ali SHow mai suna ” Birnin Masoya ” Wakace ta soyayya mai ratsa zuciyar masoya domin nuni shadantu kawai da kewar juna.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kinshiga birnin raina
– Ke kikasan sirrina
– Bani da sauran zargi
– inkazamo angona
– Salo na takunkine zana irgawa
– Zuma ta kauna kimini dandano
– Birnin masoya ayau muka dangano
– Sai dake dole zanai rayuwa
– Takun rawata nake maka dan uwa


     

          DOWNLOAD MUSIC HERE

No comments

Theme images by friztin. Powered by Blogger.