Tuesday, 21 August 2018

Hausa Hip Hop » Music: Dj A.B x Feexy Babban Riga

MUSIC: Dj A.B x Feexy x Mr Kebzee Babban Riga
Shahararren mawaƙin nan na Hausa Hip hop, wanda aka fi sani da Dj A.B wato Haruna wanda wasu kewa laƙabi da Dj A.B Ko Dj Abba
Ya sake fasowa da wata sabuwar waƙar sa mai suna Babban Riga, wayan wacce yayi a farkon wannan shekarar ta 2018 mai suna Babban Yaya,
Amma sai dai wannan karon yayi waƙar ce tare da kanin sa Feexy da kuma Mr Kebzee, gadai tanan ku saukar ku saurara
Ayi Sauraro Lafiya         DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon