Wednesday, 15 August 2018

[AUDIO] Hamisu Breaker -Kasata

Music ::  Sabuwar wakar hamisu breaker mai suna ” Kasata ” wakar da yayi akan kasarsa najeriya da kuma fadin irin abubuwan da suke faruwa a wannan lokacin da muke ciki waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa da sauransu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Lokacine natashina na
– Abinda zana har hada yake wuyarsamu
– abinda zamusa a cikin miyarmu na wuyar samu
– Muna hanlin da babu dadi
Talla
– Yan siyasa nata kaudi
– Suke rabanmu kudi
– Lokacin zabe ya dawo
– Sina yamuna addina               DOWNLOAD MUSIC HERE


EmoticonEmoticon